<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Mu Kama Hanyar Ceto LW475</title>
<lyrics>[V1]
 1) Mu kama hanyar ceto
 Gama Yesu na zuwa.

[V2]
 2) Duniya tana wuce,
 Gama Yesu na zuwa.

[V3]
 3) Mai Ceto za ya kusa da mu
 Gama Yesu na zuwa.

[V4]
 4) Shaiɗan yana ruɗe ni,
 Amma Yesu na zuwa.

[V5]
 5) Mu yi anniya sosai,
 Gama Yesu na zuwa.

[V6]
 6) Mu yi ƙamnarmu sosai
 Gama Yesu na zuwa.

[V7]
 7) Mu yi biyayya sosai,
 Gama Yesu na zuwa.

[V8]
 8) Za mu hau tare da shi,
 Gama Yesu na zuwa.

[V9]
 Tune-Native
 Category:</lyrics>
<hymn_number>475</hymn_number>
</song>